Me ka sani game da birnin Zhanjiang
2023-04-11 21:15:31 CMG Hausa
Birnin Zhanjiang ke nan da ke mashigin tekun lardin Guangdong na kudancin kasar Sin.Tashar jiragen ruwa ta Xuwen da ke birnin tana da dadadden tarihi na kimanin shekaru 2000, kuma har yanzu birnin ya kasance muhimmiyar tasha ta zuwa kudu maso gabashin Asiya, da Afirka, da Turai daga babban yankin kasar Sin.(Lubabatu)