logo

HAUSA

Yadda ake raye-raye a jihar Jos ta Najeriya don murnar bikin abinci na Jos

2023-04-10 17:18:09 CMG Hausa

Yadda ake raye-raye jiya ranar 9 ga wata a jihar Jos ta Najeriya don murnar bikin abinci na Jos, wato Jos Food Festival. Ana shirya bikin ne don nuna al’adun gargajiya da kayayyakin noma na tarihi na wurin.(Kande Gao)