logo

HAUSA

An bude bikin baje kolin kayayyakin masarufi na kasa da kasa karo na uku a kasar Sin

2023-04-10 21:49:10 CMG Hausa

Assalamu alaikum, masu kallonmu. Yau 10 ga wata ne, aka bude bikin baje kolin kayayyakin masarufi na kasa da kasa na CICPE karo na uku a birnin Haikou na lardin Hainan da ke kudancin kasar Sin.