logo

HAUSA

Real Madrid ta shiga wasan karshe na gasar Copa del Rey

2023-04-07 11:04:54 CMG Hausa

A jiya ne kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta doke Barcelona da ci 4 da nema a wasan kusa na karshe na gasar Copa del Rey, bisa jimillar wasanni 2 da suka buga, Real Madrid ta ci Barcelona kwallaye 4 da 1 ke nan.(Zainab Zhang)