logo

HAUSA

Tashar samar da lantarki da hasken rana kan dutse

2023-04-07 14:44:55 CMG Hausa

An gina tashar samar da wutar lantarki da hasken rana kan dutse a gundumar Yanshan dake lardin Yunnan na kasar Sin domin taimakawa fardadowar kauyuka. (Jamila)