Taron raya amfanin al’adun zamani
2023-04-07 14:46:56 CMG Hausa
An kira babban taron raya amfanin al’adun zamani mai taken “Sabon amfani da sabon gwaji da sabuwar sayayya” na shekarar 2023 a birnin Qingdao dake lardin Shandong na kasar Sin. (Jamila)