logo

HAUSA

Ci gaba mai inganci da fasahohin zamani

2023-04-06 15:07:01 CMG Hausa

Kamfanonin yankin Shanhaiguan na birnin Qinhuangdao dake lardin Hebei na kasar Sin suna amfani da fasahohin zamani domin kara karfin gogayya, ta yadda za a cimma burin samun ci gaba mai inganci. (Jamila)