Jirgin ruwan ajiye wayar sadarwa karkashin teku
2023-04-05 19:04:15 CMG Hausa
Babban jirgin ruwa samfurin “Longyin-9” da ake amfani da shi kan aikin ajiye wayar sadarwa karkashin ruwan teku mafi girma a duniya yana sauka ne a tafkin Chaohu dake birnin Ruichang na lardin Jiangxi na kasar Sin. (Jamila)