logo

HAUSA

Na’urar mutum mutumin raba magani

2023-04-05 19:06:08 CMG Hausa

Ana amfani da na’urar mutum mutumin raba magani a dakin adana maganin asibitin Renmin na uku na gundumar Deqing ta birnin Huzhou dake lardin Zhejiang na kasar Sin. (Jamila)