logo

HAUSA

Mutum-mutumi mai kafa hudu

2023-04-04 15:01:06 CMG Hausa

Wannan mutum-mutumi mai kafa hudu an yi shi ne don aikin bincike na karkashin kasa, kuma za a kaddamar da samfurin a wannan shekara, tare da cikakken samfurin a cikin shekarar 2024.