Ga wasu manyan jiragen ruwa samfurin “amphibious assault” na kasar Sin
2023-04-03 01:47:39 CMG Hausa
Ga wasu manyan jiragen ruwa samfurin “amphibious assault ship”. Irin wannan jirgin ruwan yaki zai iya cin ruwa daga ton dubu 35 zuwa ton dubu 40. Yanzu kasar Sin tana da irin wannan jirgin ruwa guda 3. (Sanusi Chen)