logo

HAUSA

Wata giwa mace ta kori zakanya a kogin Chobe na Namibiya

2023-04-03 09:07:32 CMG Hausa


Wata giwa mace ta kori zakanya a kogin Chobe na Namibiya. Zakanyar ta yi kokarin cizon wuyan dan giwar amma uwar ta kore ta. (Bilkisu Xin)