Kasuwar cinikin shanu da tumakai a birnin Kashgar dake jihar Xinjiang
2023-04-03 10:23:33 CMG Hausa
Babbar kasuwar cinikin shanu da tumakai ke nan a birnin Kashgar na jihar Xinjiang ta kasar Sin, wadda daya ce daga cikin shahararrun kasuwannin cinikin dabbobi a jihar. (Murtala Zhang)