logo

HAUSA

Bikin bake kolin nau’o’in lu’u lu’u na kasa da kasa na kasar Isra’ila na shekarar 2023

2023-03-30 20:12:55 CMG Hausa

An gudanar da bikin bake kolin nau’o’in lu’u lu’u na kasa da kasa na kasar Isra’ila na shekarar 2023, inda masu ciniki a wannan fanni fiye da dari daya suka halarci bikin. An ce, wannan ne karo na farko da kasar Isra’ila ta gudanar da irin wannan biki tun bayan abkuwar yaduwar cutar COVID-19.(Zainab Zhang)