Taron dandalin tattauna batutuwan tattalin arziki na Asiya na Boao na shekarar 2023
2023-03-29 20:40:11 CMG Hausa
Taron dandalin tattauna batutuwan tattalin arziki na Asiya na Boao na shekarar 2023 ya gudanar da karamin taro kan damammakin raya kasa da aka samu sakamakon shawarar “Ziri daya da hanya daya”.