logo

HAUSA

Ana jin dadin lokacin bazara a sassan kasar Sin

2023-03-28 16:40:48 CMG Hausa

Lokacin bazara ya yi a nan kasar Sin, inda mutane suke ji dadin yin tafiye-tafiye a sassa daban daban na kasar. (Tasallah Yuan)