logo

HAUSA

Ga wasu jiragen saman yaki samfurin JF-17 da kasashen Sin da Pakistan suka kera cikin hadin gwiwa

2023-03-27 01:44:38 CMG Hausa

An ce, mai yiyuwa ne, kasar Argentina za ta sayi wasu jiragen saman yaki samfurin JF-17 da kasashen Sin da Pakistan suka kera cikin hadin gwiwa. (Sanusi Chen)