logo

HAUSA

Bikin baje kolin mota na kasa da kasa

2023-03-27 14:13:20 CMG Hausa

An kaddamar da bikin baje kolin motoci na kasa da kasa a birnin Bangkok, fadar mulkin kasar Thailand, inda samfurorin kasar Sin suka fi jawo hankalin jama’a. (Jamila)