logo

HAUSA

Sana'ar kiwon shanu a lardin Hebei

2023-03-27 10:27:04 CMG Hausa

Yadda ake kokarin kiwon shanu ke nan a gundumar Longhua ta birnin Chengde dake lardin Hebei na kasar Sin, sana’a ce da ta taimaka sosai ga ci gaban rayuwar manoman wurin. (Murtala Zhang)