logo

HAUSA

Kwadon baka: Tashar jirgin ruwa ta Ningbo Zhoushan

2023-03-24 12:42:13 CMG Hausa

A birnin Ningbo na lardin Zhejiang na kasar Sin, akwai wata tashar jiragen ruwa dake zaman irinta mafi girma a duniya, wadda ake kira da tashar ruwa ta Ningbo Zhoushan.

Me ya sa ta kasance mafi girma a duniya? Wane irin karfi da hikimomin ta mallaka da ya ba ta damar kasancewa kan gaba a duniya cikin shekaru 14 reras?

Shirin Kwadon Baka zai lalubo amsoshin wadannan tambayoyi.