logo

HAUSA

Farfesa Yoro Diallo: Basirar kasar Sin ta ba da damar daidaita al'amura ga duniya

2023-03-24 17:57:52 CMG Hausa

A yayin babban taron tattaunawa tsakanin Jam'iyyar Kwaminis ta kasar Sin da jam'iyyun siyasa na duniya da aka gudanar ta kafar internet a kwanakin baya, shugaban kasar Sin Xi jinping ya gabatar da shawarar wayewar kai ta duniya. A cikin shirinmu na yau za mu saurari ra'ayin wani shahararren shehun malami dan kasar Mali dangane da wannan shawara, gami da rawar da jam'iyyar Kwaminis ta kasar Sin ke takawa a duniya. (Bello Wang)