Wasu ‘yan kasar Koriya ta Kudu sun sanya huluna masu siffar kare don nuna adawa da kashe karnuka
2023-03-24 14:38:13 CMG Hausa
23 ga watan Maris, rana ce ta kananan karnuka ta duniya. Wasu ‘yan kasar Koriya ta Kudu sun daga alluna sanye da huluna masu siffar kare don nuna adawa da kashe karnuka, tare da yin kira da a rufe masana’antun sarrafa naman karnuka, a kokarin ba su kariya.(Kande Gao)