An bude taron dandalin demokuradiyya na kasa da kasa karo na biyu a Beijing
2023-03-23 15:46:34 CMG Hausa
Alhamis din nan ne aka bude taron kasa da kasa kan tsarin demokuradiyya na duniya karo na biyu a birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin. Taken taron na wannan karo shi ne: Makomar bai daya ta daukacin bil-Adama. (Ibrahim)