logo

HAUSA

Xi Jinping ya dawo birnin Beijing bayan kammala ziyararsa a tarayyar Rasha

2023-03-22 21:34:19 CMG Hausa

A daren yau Laraba 22 ga wata ne shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya dawo nan birnin Beijing, bayan ya kammala ziyarar aiki a tarayyar Rasha. (Mai fassara: Bilkisu Xin)