Dandalin hakar man fetur Enping 20-4
2023-03-22 08:51:27 CMG Hausa
An kaddamar da dandalin hakar man fetur samfurin “Enping 20-4” mai nauyin tan 11846 da tsayin mita 104 a filin hakar man fetur karkashin teku na Enping dake da nisan kilomita kusan 200 daga kudu maso yammacin birnin Shenzhen na lardin Guangdong dake kudancin kasar Sin. (Jamila)