Kayan samar da wutar lantarki da hasken rana
2023-03-21 08:48:25 CMG Hausa




Ana kokarin raya gundumar Yutian ta lardin Hebei na kasar Sin ta hanyar amfani da makamashin hasken rana, domin cimma burin samun bunkasuwa ba tare da gurbata muhalli ba. (Jamila)
