Xi da Putin sun yi kebabbiyar ganawa
2023-03-21 21:21:17 CMG Hausa
A yau Talata shugaban kasar Sin Xi Jinping, da takwaransa na Rasha Vladimir Putin, sun gudanar da kebabbiyar ganawa a fadar Kremlin ta birnin Moscow fadar mulkin kasar Rasha. (Saminu Alhassan)