logo

HAUSA

Guizhou: Manoma sun fara aiki

2023-03-21 07:37:31 CMG Hausa

Lokacin bazara ya yi, manoma sun fara ayyukan gona a yankin Qiandongnan na lardin Guizhou da ke kudu maso yammacin kasar Sin. (Tasallah Yuan)