Wata tsohuwa tsaye a kusa da wani gini da ke cin wuta a Kostyantynivka
2023-03-20 08:52:09 CMG Hausa
Wata tsohuwa tsaye a kusa da wani gini da ke cin wuta sakamakon harin da aka kai a Kostyantynivka, na yankin Donetsk, a ranar 15 ga Maris, 2023. (Sanusi Chen)