Sansanin shukan hatsi na zamani
2023-03-20 10:36:58 CMG Hausa
Manoman kauyen Tangxing na garin Baiguo dake gundumar Hengshan ta birnin Hengyang na lardin Hunan dake kasar Sin suna binciken hatsin da suka shuka a sansanin shukan hatsi na zamani. (Jamila)