logo

HAUSA

Gasar na’urar mutum mutumi

2023-03-20 10:34:26 CMG Hausa

An shirya babbar gasar na’urorin mutum mutumi ta daliban makarantar firamare da ta midil a yankin Jimo na birnin Qingdao dake lardin Shandong na kasar Sin. (Jamila)