logo

HAUSA

Shugaba Xi ya gana da shugaba Putin a Moscow

2023-03-20 22:06:12 CMG Hausa

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya gana da mai masaukin bakin sa shugaba Vladimir Putin na Rasha a Litinin din nan a birnin Moscow.

Shugaba Xi na ziyarar aiki ne a Rasha tsakanin ranaikun 20 zuwa 22 ga watan nan, bisa gayyatar da shugaba Putin ya yi masa.