logo

HAUSA

Fasahohin kimiyya na taimaka ga bunkasa ayyukan gona da kauyuka na zamani a kasar Sin

2023-03-19 17:32:59 CRI

Noman tushen arziki, har kullum kasar Sin na dora matukar muhimmanci a kan batun samar da isashen abinci da bunkasa ayyukan gona da kauyuka na zamani, abin da kuma ya zama daya daga cikin abubuwan da aka fi mayar da hankali a gun manyan taruka biyu da aka kammala a kwanan baya, wato taron majalisar wakilan jama’ar kasar Sin(NPC) da na majalisar ba da shawarwari kan harkokin siyasa ta kasar(CPPCC), inda ‘yan majalisun biyu suka ba da shawarwarinsu a kan ta yaya za a inganta ayyukan gona da ma zamanintar da ayyukan gona da kauyuka.

A kasance tare da mu don jin karin haske.