logo

HAUSA

Shugaba Xi Jinping zai kai ziyarar aiki kasar Rasha

2023-03-17 15:32:23 CMG Hausa

 

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Madam Hua Chunying ta sanar yau Jumma’a, cewar shugaban kasar Sin Xi Jinping zai kai ziyarar aiki kasar Rasha daga ranar 20 zuwa 22 ga wata, bisa gayyatar da takwaransa na kasar Rasha Vladimir Putin ya yi masa. (Kande Gao)