Bikin baje kolin na’urorin kiwon lafiya
2023-03-17 15:57:13 CMG Hausa
An kaddamar da bikin baje kolin na’urorin kiwon lafiya na kasa da kasa na lardin Sichuan karo na goma a birnin Chengdu, fadar mulkin lardin Sichuan na kasar Sin. (Jamila)