logo

HAUSA

An kira taro karo na 49 na majalisar ministocin harkokin wajen OIC a Mauritania

2023-03-16 20:44:37 CMG HAUSA

 

A yau Alhamis 16 ga wata ne, aka bude taron kwanaki biyu na majalisar ministocin harkokin wajen kungiyar hadin kan kasashen musulmi karo na 49 a Nouakchott, babban birnin kasar Mauritaniya.

Taken wannan taro dai shi ne "Daidaito shi ne jigon samun tsaro da kwanciyar hankali". (Amina Xu)