logo

HAUSA

Ana samar da kayan wayar salula

2023-03-15 16:45:09 CMG Hausa

Ana samar da kayayyakin hada wayoyin salula a yankin raya tattalin arziki na Xinpu dake birnin Zunyi na lardin Guizhou dake kudancin kasar Sin. (Jamila)