logo

HAUSA

Huzhou na Zhejiang: 'Yan makarantar firamare sun kara sanin ilmin ingancin abinci

2023-03-14 07:54:03 CMG Hausa

A gabannin ranar 15 ga watan Maris wato ranar kiyaye hakkokin masu sayayya ta duniya, 'yan makarantar firamare a gundumar Changxing ta birnin Huzhou na lardin Zhejiang da ke gabashin kasar Sin sun yi gwaje-gwaje masu ruwa da tsaki domin kara sanin ilmin ingancin abinci. (Tasallah Yuan)