logo

HAUSA

Yawan mutanen da suka mutu sanadiyyar mahaukaciyar guguwar Freddy ya kai 190 a Malawi

2023-03-14 21:28:16 CMG Hausa

Yawan mutanen da suka mutu sanadiyyar mahaukaciyar guguwar Freddy a kasar Malawi, ya kai 190, zuwa yau Talata, 14 ga wata.

Shugaban kasar Lazarus Chakwera, ya ayyana matakin ta baci a gundumomi 10 da iftila’in ya fi shafa a yankin kudancin kasar. (Fa’iza Mustapha)