logo

HAUSA

Babbar motar fasinja ta Yutong

2023-03-14 14:57:18 CMG Hausa

Ma’aikatan kamfanin kera babbar motar fasinja ta Yutong suna fama da aiki a dakin aikinsu dake birnin Zhengzhou, fadar mulkin lardin Henan na kasar Sin domin kammala aiki a kan lokaci. (Jamila)