logo

HAUSA

Manyan tarukan biyu suna jawo hankalin duniya sosai

2023-03-13 09:44:00 CMG Hausa

A yammacin ranar 4 ga watan aka fara gudanar da taron shekara-shekara na majalisar ba da shawarwari kan harkokin siyasa ta kasar Sin, gobe kuma za a kaddamar da taron shekara-shekara na majalisar wakilan jama’ar kasar. A matsayinsu na al’amari mafi muhimmanci ga kasar Sin ta fuskar siyasa, wadannan manyan tarukan biyu su ma suna jawo hankalin duniya sosai.