logo

HAUSA

Ga jirgin sama maras matuka samfurin MQ-9B da ake kiran shi “mai gadi a sararin sama”

2023-03-13 09:30:27 CMG Hausa

Kwanan baya, hedkwatar ko ta kwana ta rundunar sojin saman kasar Amurka ta ba wa kamfanin General Atomics na kasar Amurka izinin sayen jiragen sama marasa matuka samfurin MQ-9B guda 3. Ana kiran wannan jirgin sama mai sarrafa kansa da “mai gadi a sararin sama”. (Sanusi Chen)