Bikin baje kolin masana’antu
2023-03-13 15:52:17 CMG Hausa
An kaddamar da bikin baje kolin kayayyakin masana’antu na kasar Sin na shekarar 2023 a birnin Fuzhou, fadar mulkin lardin Fujian dake kudu maso gabashin kasar, inda na’urorin zamani suka fi jawo hakanlain ‘yan kallo. (Jamila)