logo

HAUSA

Hadadden aikin tace man fetur

2023-03-13 15:54:43 CMG Hausa

Hadadden aikin tace man fetur da aka gudanar a gundumar Huilai ta birnin Jieyang dake lardin Guangdong na kasar Sin ya fara aiki daga duk fannoni. (Jamila)