Fesa takin zamani da jirgin sama mai sarrafa kansa
2023-03-09 09:58:38 CMG Hausa
Ana fesa takin zamani da jiragen sama masu sarrafa kansu a filayen gonaki dake garin Mudian na gundumar Luyi dake lardin Henan na kasar Sin. (Jamila)