Yadda ake sayar da fitilun watan Ramadan a wata kasuwar Masar
2023-03-09 21:39:53 CMG Hausa
Yadda ake sayar da fitilun watan Ramadan iri daban daban a wata kasuwar birnin Alkahira, babban birnin kasar Masar, gabannin zuwan wannan watan mai tsarki.(Kande Gao)