logo

HAUSA

Hadadden Kamfanin LNG Na Farko A Duniya

2023-03-09 09:56:20 CMG Hausa

An kammala aikin gina muhimman sassa biyu na karshe na hadadden kamfanin samar da iskar gas LNG a takaice wato aikin samar da iskar gas na kasar Canada irinsa na farko a duniya a birnin Qingdao dake lardin Shandong na kasar Sin. Kamfanin zai samar da makamashi mai tsabta ga kasar Sin da sauran kasashen Asiya. (Jamila)