logo

HAUSA

Kamfanin sarrafa kayan sawa

2023-03-08 09:02:07 CMG Hausa

Ma’aikatan kamfanin sarrafa kayan sawa na gundumar Weishi ta lardin Henan na kasar Sin suna fama da aiki domin kammala aiki a kan lokaci. (Jamila)