logo

HAUSA

Na’urar amfanin gida na zamani

2023-03-08 08:59:54 CMG Hausa

Kamfanonin kera na’urorin amfanin gida iri na zamani dake yankin Liujiang na birnin Liuzhou na jihar Guangxi dake kudancin kasar Sin suna fama da aiki. (Jamila)