logo

HAUSA

Sabon ci gaban garin Chahe

2023-03-07 13:44:47 CMG Hausa

Garin Chahe na gundumar Lai’an dake birnin Chuzhou na lardin Anhui na kasar Sin yana kokarin raya sana’o’in zamani dake da nazaba da na’urorin layin dogo da batir din hasken rana da sauransu. (Jamila)